Sexxy Boss Complete Hausa Novel
SEXXY BOSS Complete Hausa Novel Written By Maman Teddy Posted by AiHausa Novel Price 500 Category Hausa Ebooks Uploaded On 26 Jan, 2023 Upload Time 8:29 pm Hits 218 Views Author Maman Teddy Writer Group Nil Novel Genre Love , Romance Comment No Comments SEXXY BOSS LADY Complete Hausa Novel Written By Maman Teddy _ZARIA_ "Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taɓa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta , ga iya wasa kai . Bata cikakken dogon magana bata sa turanci ba a ciki , kasantuwar layin su wuraren cikin kasuwa ne duk ƴan ƙauye ne sai wanda basu yi ilimin zamani ba yasa suke mata kallon Wata irin